Sakamakon karuwar hadurran ababen hawa, yadda za a inganta tsaron ababen hawa ya zama daya daga cikin abin da ya fi daukar hankalin mutane.